translation wallafawa : Muhamad Awal Albani Zariya
1

Zikirin safe da marece 2

24.7 MB MP3
2

Zikirin safe da marece 1

24.73 MB MP3

Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan.

nau o, i