×
Image

muhammad saleh al munjid

muhammad saleh al munjid malamine na siriya an haifeshi 30/12/1380h yagirma a riyadh yakuma nemi almi ga mayya mayyan malumman saudiya daga cikinsu mala ibn baz da malan ibn authaimin

Image

muhammad bin saleh al authaimin

shine baban abdalla muhammad bin saleh bin muhammad bin sulaiman bin abdurrahman bin autman bin abdallah bin adburrahman bin ahmed bin mukbil daga al mukbil daga al rayyis al wuhaibi attamimi kakanshi na hudu shine autman yasha hara da authaimin

Image

abdul aziz bin abdaal bin baz

abdul aziz bin abdaal bin baz mai bada fatawa ab saudiya da shugaban majalisan malumma an haifeshi a watan zil hijja shekara ta 1330h a birnin riyadh ya rasu kafin sallar alfijiri ranar al hamis 27/1/1420h shafin malan ta intanet www.binbaz.org.sa

Image

abubakar sha ban rukunkuwa

abubakar sha ban rukunkuwa dalibine mai karatun shariya a jamiar imam muhammed bin saud al islamiyya limamin masallacin al shaik a garin tanja kasar tanza niya yanada darussa masu yawa a talavijin afrika tv

Image

sa id bin aliyo bin ,it al kahtani

sa id bin aliyo bin wahf bin muhammed daga kabilan al sulaiman al kahtani an haifeshi 25/10/1372h a kauyan wadi al aurain a jahar abha yayi karatunsa a jamiar al imam muhammed bin saud na musulinci yagama karatun jami a ashekara ta 1404h ya samu takardan digiri ashekara ta 1412h....

Image

SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN

SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN AN HAIFESHINE 28 GAWATA SATUMBA SHEKARA TA 1935 KUMA DAYA 1 GATAN RAJAB NA MUSULINCI SHEKARA TA 1354 KUMA YANA GADA CIKIN KOMITIN MAYYA MAYYAN MALUMMA MASU FATAWA KUMA YANA CIKIN KOMITIN MASU KULA DA MALUMMAN HAJJI KUMA MAI KARANTAR WANE DAKUMA LIMAMIN MASALLACI YARIMA....

Image

BILAL PHILIPS

No Description

Image

Muhammad Bin Abdul Wahhab

No Description