×
Image

Sunnonin Annabi - (Hausa)

Wannan shi ne tsari na farko da yake kula da sunnonin Annabi (S.A.W) da zikiransa na yau da kullum a aikace, kuma an tsara shi da yarukan da suka fi yaduwa a duniya, ta hanyar kawo nassosi wadanda ake iya karantawa da hotuna da muryoyi, tare da wasu abubuwa muhimmai.

Image

Yin anfani da tsarin saukar Alqurani - (Hausa)

Yin anfani da tsarin Saukar Alqurani Abokinka ne na dindindin wajen dawwama akan karatu da hararo Maanar Alqqurani kuma tsarin zai rika tuna maka karanta Alqurani da tuna maka wuridinka har yau bayan kowace sallar farilla da lokutan da da wuraren da ka ware kuma tsarin ya kunshi Tafsirin Al-siady....