makarancine akasar kowait
makaranci daga saudiya
an haifeshine a 19/4/1986 a garin azmiyya a cikin bagdad iraqi yakasance dagacikin malumman al qur ani a iraqi yashiga acikin musabakoki masu yawa na al qur ani mai girma ya rasu a bagdad a shekara ta 26/5/2007 a yakin i raqi da amruka dafatan allah ya gafarta masa yakuma....
shine ahmed bin muhammed bin abdullah bin muaid al hawashi limamin masallacim juma a a garin kamis musheit a kudancin kasar saudiya an haifeshi a garrin rafida ashekara ta 1374 ta hijran monzun allah
an haifeshi ashekara ta 1982 a kauyan baniyya a arewacin kurdifan kasar sudan yasamu shedan karatu alkur ani ga babban malamin kur ani a azhar a wata satumba a shekara ta 2009
makaranci daga misra
Malan yana dagacikin mayyan malomma afrika ta yamma musamman nageriya da niger yana daga cikin sha hararrun masu kira zuwa ga sunna manzon allah da kuma sharhin littaffan sunna
shine muhammad rashad bin abdussalam bin abdur rahman assharif an haifeshi agarin kalil kasar palastin a shekara ta 1925 yana daga cikin sha hararrun makarantan al kur ani ya tafi garin jodan a shekara ta 2002 ya zama limami acan a masallaci sarki abdallah na farko a abdali
makaranci daga misra
Shine Abubakar gero wanda yanemi ilimi addin musulinci wajan malam mahmudu gumi.yabadalokacinsa wajan yada da awa ta sunna.