malamine daga cikin malomman ahlussunna wal jama'a yayi karatun digirine a makarantan malammani dake jiha neja a yanzu yana aikine afannin da awa a najeriya
No Description
Tdalibine a jami ar musulinci ta madina a sha shen tarbiya (dokta)
malami mai bincikene a jamiar ausman bin fodiyo sokoto nigeriya
yana daga cikin malumman alhussunnah ya gama jami ra musulinci a nijer ,kuma mai karantar da halshan larabci a makarantun gomnati
Muhammad Bashir dan Aliyu dan Umar shi ne cikakken sunan Malam, kuma an haife shi a Unguwar Yola cikin Birnin Kano, ranar 27 ga watan Yuli a shekarar 1961.
No Description