yana daga cikin sha hararrun makaran qur ani a magrib
dai daga cikin yan komitin al qur ani mai girma da almumukasa a kasar saudiyya kuma limamin masallacin yarima abdllah bin muhammed a riyadh
makaranci al qur ani dan kasar masar kuma limamin masallacin arrim a dubai
makarancine daga masar ahmed abdul fattah muhammad an haifeshine a 25-8-1984 yasamu takardan digiri a harshan larabci da tarjama a birnin kahira shekara ta 2007 da sauransu
shine shirzad bin abdurrahman bin tahir bin hasan dan kufa bakurde mai bin mazhaban sha fi'i an haifeshene a mausil arewacin iraqi a shekara ta 1968 yayi karatunsa a wurin malomma dayawa a iraq da sauransu dagacikin malomman akwai: ashiehk abdul latif bin kalil assufi da ashierhk al hafiz ali....
makarancin al kur anine daga kasar masar an haifeshi ashekara ta 1404h 1984 yasamu takardan shedan almin tajwidi dana shariya a jamiar azhar kuma mai karantarwane a makarantan profesa ahmed isa al mi 'i sirawi sheik hamud makaranci dan misra
makaranci al qur ani daga garin busna kuma limamin masallacin zagrab bikar wahtiya
malamin hadisi a jamiar darul aulum a garin diyobnad a kasar indiya kuma shugaban mahadin kan malumman indiya mafi dadewa da gima a kasar indiya
shine imad zuhair abdul kadir hafiz an haifeshine a madina shekara ta 1982 yasamu takardan digirin digirgir a fannin tafsiri a jmiar musulinci dake madina kuma yakasance limamin masallacin al manarataini da kuma limamin masallacin kuba a madina kuma shugaban kungiyar mahardatan al kur ani mai girma a madina da....
shine juza u bin fulaih hamud assuwailih an haifeshe a shekara ta 1969 yana daga cikin shahararrun makarantan al kur ani a kasar kowait yagama karatun shariya a jamiar musulinci a kowait kuma mai karantarda kur ani da tajwidine a jamiar