×
Image

Abubuwa bakwai masu halakarwa - (Hausa)

Wannan littafi sharhi ne na hadisin “Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa”.

Image

Sihiri da bokanci - (Hausa)

Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.

Image

Littafin Al Ubudiyya - (Hausa)

Yayi Magana ne akan mahimmaci ubudiyya da hakikaninsa da sauransu

Image

Littafin Alfurkan - (Hausa)

Yayi Magana ne akan sufanci da yin imani da allah da kuma ban banci sakanin waliyyan allah da shaitan da sauransu

Image

Siffofin munafukai - (Hausa)

Siffofin dakenuna alamun munafinci wa aida yakamaci musilmi yakuladasu kuma yanisancesu.

Image

Son zuciya - (Hausa)

Hukuncin bin zuciya da azabar da allah ya tanadamasu da dalilan dakesa bin zuciya dagacikinsu raunin imani da zama tareda mutane batagari.

Image

Littafin Tuhfatul Irakiyya - (Hausa)

Yayi Magana ne akan wasu ginshikan imani da qa idodin addini da sauransu

Image

Wanda ya godewa allahyayin cin abinci ko sayya sabon tufafi - (Hausa)

wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.

Image

Hukuncin azumin mace mai ciki ko shayarwa - (Hausa)

DARUSSAN VIDIYO AKAN HUKUNCE HUKUNCEN DASUKA SHAFI MATA A WATAN AZUMI WANDA KEDA MAHIMMACE SANINSU GA KOWACE MACE.

Image

Yi da mutane - (Hausa)

wadansu gada cikin abubuwan da aka yi hani akansu acikin shariar musulinci.

Image

Yiwa kai Hisabi da kuma nau’ukasu da hukuncin su - (Hausa)

DARUSSA AKAN WASU AYUKAN ZUCIYA DA YAKAMATA KOWANE MUSULMI YA SANSU KUMA KIYAYESU.

Image

yiwa kai hisabi da nau’ukasu da hukuncin su - (Hausa)

DARUSSA AKAN WASU AYUKAN ZUCIYA DA YAKAMATA KOWANE MUSULMI YA SANSU KUMA KIYAYESU.