×
Image

Kitabut tauhid - (Hausa)

Littafin na magana akan kadaita allah shi kadai, wajan bautamasa da sunayansa da siffofinsa ,da nau ukan shirka da allah , kuma tauhidi sharadhine na zaman Lafiya da shiriya ,da saukan albarkan allah ,kuma shine farkon abinda akekira gareshi ,kuma dalilinsa allah ya aiko manzonni da littaffansa.

Image

Sharhin Littafin Usulul Iman - (Hausa)

Littafin na magana akan shika shikan imani wada wajibine gakowane Musulmi saninsuda kuma kiyayesu

Image

Siffofin kawarijawa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.

Image

Hukumce hukumcan jinin haila - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan jinni haila da ban banci tsakanin jinni haila da naciwo dakuma alamomin jinin haila da yadda ake kilga kua nakin al a da . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin haila wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu

Image

Siffar wankan janaba - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan siffar wankan janaba dakuma yadda monzon allah yayyi wankan janaba da wasu kura kuranda wasu keyi wajan wankan janaba dakuma sauran bayanai akan hukumce hukumce masu alaka da wankan janaba wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

Tafsirin suratul fatiha - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu na shirka ko tsafe tsafe da wasu lamurra dake wajibine musulmi yasan idan an saurari wannan tafsiri na malan.

Image

Siffofin muminai - (Hausa)

Siffofinda mumini yakamata ya siffanta dasu wa aida kenuna alamun imani.

Image

Alamomi jinin ciwo (istihada) - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan alamomin jinin ciwon mata dakuma wasu hukumce hukumcan jinin ciwo da kuma yadda ake bam banta jinin ciwo dana haila. Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin ciwon mata wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu.

Image

Akidodin al ummar musulmai - (Hausa)

Malam yayi bayani kan bidi،a acikin addini , yakuma banbanta stakanin bidi،a da sunna ta manzon allah (saw). bidi،a bata kasancewa sai a cikin addini ba acikin lamurran duniyaba , san yanuna hadarin bidi a ,yakoma bada misali kan bidi،a acikin addini,sannan yattabo akidar yan shi’a da kuma hadarisu kan....

Image

Hukumcin maziyyi acikin tsalki - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi....

Image

Hukumcin yin wanka aranar jumaa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukumcin yin wanka aranar juma a dakuma cewa yin haka mustahabbine ga kowane musulmi kafin yaje juma a dakuma yin ado a ranar, dakuma wasu bayanai akan wankar ranar juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

Siffofin munafukai - (Hausa)

Siffofin dakenuna alamun munafinci wa aida yakamaci musilmi yakuladasu kuma yanisancesu.