×
Image

Hukuncin wanda yacci ko yasha a mantuwa ga azumi - (Hausa)

Malan yayi bayani akan wanda yacci ko yasha a azumi tareda da cewa ba komai akansa zai karasa azuminsane Dakuma wanda yasadu da iyalinsa acikin mantuwa da sauran abubuwa masu alaka da mantuwa.

Image

Hakuri akan jarabawa aduniya - (Hausa)

Hakuri akan jarabawa aduniya ,da sakamakon mai hakuri anan duniya da lahira.

Image

Hukumce hukumcan shafa akan huffi - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan shafa akan huffi Dakuma lokuttan dayahhalitta matafiyi yayi shafa acikinsu da kuma azauni dakuma bayani akan halittan shafa akan rawani da sapa . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan shafa akan huffi wanda wajibine musulmi yasansu.

Image

Hakkokin mace a musulunci - (Hausa)

Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa....

Image

Hakkokin mace amuslinci - (Hausa)

Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.

Image

Tafsirin surar yusuf - (Hausa)

Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu

Image

Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi - (Hausa)

Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka

Image

Lokacin suhur da fa idodinsa a ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi

Image

Hukunci azumi kuwana daya ko biyu kafin azumi - (Hausa)

Malan yayi bayani akan hukumcin azumin kuwana daya ko biyu kafin azumin ramada taredacewa bai halittaba da wasu Karin bayanai akan haka.

Image

Tafsirin surar attauba - (Hausa)

surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai

Image

Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam - (Hausa)

Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

Image

Hukuncin aske kai batarada auzuriba - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .