×
Image

Tarihin annabi (S.A.W) - (Hausa)

Yana maganane akan tarihin annabi (S.A.W) da sahabbansa dakuma dukkannin yakukkukan da sukayi.

Image

guzuri domin zuwan watan ramadana - (Hausa)

malan yayi bayani akan falala da mahimmancin azumin ramada da yadda musulmi zai anfana da lokuttanshi wajan ayunkan alkairi acikin wata azumi da wasu hukumce hukumce masu mahimmanci acikin azum watan ramadan

Image

Yadda aljani yake shiga cikin mata - (Hausa)

Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma....

Image

Zaman aurataiyya - (Hausa)

Malam yayi bayani kan zamatakewa ta aure wanda aure sunnace ta manzon allah malm yayi bayani rukunnnan aure da kuma sharuddan aure wanda idan wadannan abubuwan basu cikaba aure bai zamo nasunnaba. Sannan yayi bayani yadda ake neman aure amusulunci sannan yaja hankalin mata yadda hanyoyyinda mace zata iya zama....

Image

Falalar matayan manzon allah (asw) - (Hausa)

Bayanin falalar matayan annabi muhamad cira da amincin allah sutabbata gareshi da iyalan gidansa da kuma matsayinsu wajan musulmi kuma yimusu biyayya yana dagacikin imani kinsu da kin yimusu biyayya kafurcine sannan baya halitta musulmi ya auri samada mata hudu yanadaga cikin abinda manzon allah yacce, sannan muyi koyi da....

Image

Mutuwar aure da abidake gawoshi - (Hausa)

Macemacen aure mi ke kawoshi kuma ya za ayi amaganceshi wanda alisafinda akai angano kashi biyar bisa koma mutuwar aure mahi yawan wadanda akesaki matanda basu huce shekara ashirinba wasu suna ganin abinda kekawowar rabuwar aure bangare uku ne ko ban garen iyaye ko bangaren mata ko bangaren miji. Sannan....

Image

Dankonzumunta a addininmuslunci - (Hausa)

Mahimmacin yan uwantaka acikin addin musulinci da kuma sada zumunta acikin addinin musulunci,musulmai yan uwan junane yana da cikin imanin mutum musulmi bayacika sai yasoma danuwa abidayakesomakansa na alkairi. Sanan musulmi bayacutar damutane shine kuma janhankullaan yin karatu da karantarwa da kira dayinwaazi. Mututamutum da girmamashi kuma yafadakarda tuna niimomin....

Image

Kofofin alkairi - (Hausa)

Hanyoyin alkairai sunadayawa :aikin dazai anfaninka To sannan ayoka nalkairi kamarzikiri, kogina rijiya ko ciyarwa,ko gina masallaci ko makarantu…da kuma ladar da ketareda haka duniya da lahira.

Image

Siffofin 99 da maza keso ga mata - (Hausa)

Yayi Magana ne akan wasu siffofin 99 da maza kesu ga mata , wan da yakamaci kowace mace musulma ta sansu da sauransu

Image

Auran sunnah - (Hausa)

Yayi Magana ne akan auran sunna da matayan da suka halite a aura da wa aida suka harata a auresu da wasu kurakuran da akeyi acikin aure.

Image

Tarbiya a musulinci - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin....

Image

Mutuwa da kumazabar kabari - (Hausa)

Mutuwarigarkowacekuwazaimutukumazayimmutuntambayaacikinkabarinsaidanyabadaamsazaishigaaljannaammaidambaibadaamsabazaishigawutasannanimani da azabarkabaribayanmutuwaallahzaitayardamutaneyayimususakamakosannanimani da ketarewaakansiradibayanhakasaiyafadiabubuwandasukehanamutumshigawuta