×
Image

Falalar sahaibai - (Hausa)

Sune mafificin halittu bayan an nabawa, da matsayinsu wajen allah ,da kuma azaba gaduk wanda yacutamasu,da kuma matsayinsu awajan salaf saleh.

Image

Sihiri da bokanci - (Hausa)

Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.

Image

Sharhin littafin siyamu Ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.

Image

Illolin zinace zinace - (Hausa)

Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.

Image

Albishirinki mai hijabi da nikabi - (Hausa)

Dalilan wajabcin sayya hijabi da nikabi ,da hadarin fita tsiraici , da kuma hadarin izgili ga masu hijabi da nikabi.

Image

Tsadan lokaci - (Hausa)

Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.

Image

Hakkokin iyalai - (Hausa)

Hakkokin mace akan mijinta ,da hakkin miji akan matarsa ,da kuma halin zaman takewan ma aurata a yau, da kuma mahimmacin tarbiyan musulinci.