×
Image

Hukunce-Hukuncen Tsarki - (Hausa)

Bayanaineakanhukuncehukuncenruwada kuma yadda akegusarda najasa, ammaanfaragabatarda bayani ne akan Imani da kuma tuba, dominfaratsarkakezuciya.

Image

Shaidawa “Annabi MuhammadManzan Allah ne” - (Hausa)

Bayani ne akanshaidawa a ManzancinManzon Allah da kumacewalallebikinmauludibidi’ane.

Image

Watan Muharram - (Hausa)

Bayanine akan watan muharrm, da kuma bayanin abinda ya tabbata a shari’a da kuma wanda bai tabbata ba, kana da kuma tsoratarwa akan bidi’o’i.

Image

Hukuncin Layya - (Hausa)

Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.

Image

Hukunce-hukuncen Safa da Marwa - (Hausa)

Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.

Image

Saura me bayan Ramadan - (Hausa)

Laccaceakan yadda yakamatamusulmiya ci gaba da gudanar da rayuwarsabayanwucewarwatan Ramada.