×
Image

Sharhin littafin aqidan muhammed bin abdu wahhab - (Hausa)

malan yayi bayani aqidan muhammed bin abdul wahhab shine aqidan ahlussunnah wal jama a da sahabban manzon allah da magabata musulmai na gari nayin i mani da allah da mala iku da littaffansa da tayarwa bayan mutuwa

Image

Arba una hadith - (Hausa)

Sharhin hadithan al arbaunan nawawiyya

Image

Sharhin littafin tahawiyyah - (Hausa)

Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan....

Image

The Faithfulness - (Hausa)

No Description

Image

Sharhin littafi al wasitiyya - (Hausa)

Bayanin akan tauhidi da shirka da wasu nau aukan shirka da wasu kefadawa acikinsu da gar gadi akansu da wasu mas aloli masu mahimmaci akan tauhidi wanda wajibine akan kowane musulmi yasan su dan gudun fadhawa acikin shirka.

Image

Sharhin Al jamiau fi ibadatillah - (Hausa)

Abindake wajibi akan kowane musulmi yasansu daga cikin nau aukan ibada dakuma wasu kura kuran da wasu musulmai kefatdawa acikinsu, da fadakarwa akansu.

Image

Koyi da Manzon Allah (S. A. W) - (Hausa)

Koyi da Manzon Allah (S. A. W) acikin ibadodinmu da rayuwarsa da tsoratarwa dangane da rashin koyi da shi sallah lahu wasalam.

Image

Siffofin kawarijawa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.

Image

Sharhin littafin tagut na sheik mhd bin abdul wahab - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan ma anar taguti da nau ukan taguti wanda yakamaci kowane musulmi yasansu.

Image

Sharhin Littafin Usulul Iman - (Hausa)

Littafin na magana akan shika shikan imani wada wajibine gakowane Musulmi saninsuda kuma kiyayesu

Image

Tafsirin suratul fatiha - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu na shirka ko tsafe tsafe da wasu lamurra dake wajibine musulmi yasan idan an saurari wannan tafsiri na malan.

Image

Kitabut tauhid - (Hausa)

Littafin na magana akan kadaita allah shi kadai, wajan bautamasa da sunayansa da siffofinsa ,da nau ukan shirka da allah , kuma tauhidi sharadhine na zaman Lafiya da shiriya ,da saukan albarkan allah ,kuma shine farkon abinda akekira gareshi ,kuma dalilinsa allah ya aiko manzonni da littaffansa.