×
Image

Falalar sahaibai - (Hausa)

Sune mafificin halittu bayan an nabawa, da matsayinsu wajen allah ,da kuma azaba gaduk wanda yacutamasu,da kuma matsayinsu awajan salaf saleh.

Image

Siffofin muminai - (Hausa)

Siffofinda mumini yakamata ya siffanta dasu wa aida kenuna alamun imani.

Image

Littafin Alfurkan - (Hausa)

Yayi Magana ne akan sufanci da yin imani da allah da kuma ban banci sakanin waliyyan allah da shaitan da sauransu

Image

Alamomi jinin ciwo (istihada) - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan alamomin jinin ciwon mata dakuma wasu hukumce hukumcan jinin ciwo da kuma yadda ake bam banta jinin ciwo dana haila. Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin ciwon mata wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu.

Image

Akidodin al ummar musulmai - (Hausa)

Malam yayi bayani kan bidi،a acikin addini , yakuma banbanta stakanin bidi،a da sunna ta manzon allah (saw). bidi،a bata kasancewa sai a cikin addini ba acikin lamurran duniyaba , san yanuna hadarin bidi a ,yakoma bada misali kan bidi،a acikin addini,sannan yattabo akidar yan shi’a da kuma hadarisu kan....

Image

Hukumcin maziyyi acikin tsalki - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi....

Image

Hukumcin yin wanka aranar jumaa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukumcin yin wanka aranar juma a dakuma cewa yin haka mustahabbine ga kowane musulmi kafin yaje juma a dakuma yin ado a ranar, dakuma wasu bayanai akan wankar ranar juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

Zikirin safe da marece - (Hausa)

Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan.

Image

Hanyar magabata wajan yada da awa - (Hausa)

Bayanin wajabcin bin magabata nakwarai sune sahabban manzon allah tsira da amincin allah yatabbata gareshi wajan isarda daawa da duk wanda sukabi hanyansu wanda yana dai daga bin magabata kira zuwa alkur’ani da sunna karkashin fahimtar magabata. Kuma daga hanyar magabata basu jayayya da dan bidi’a kuma basu zama taradasu....

Image

Hakikanin bayani akan maulidi - (Hausa)

Yana bayanine akan hukuncinsa da haram cinyin mauludin nabiyyi(s.a.w) da kinyinsa dakum nisantar aiykatashi da bayanin hatsarinda ke cikinsa da masuyinsa dakuma bayanin alakar yan shia da sufaye dakuma kaidin da sukeyiwa musulmai da musulinci da kuma sanin hakikanin sufaye.

Image

wajabcin kame bakigame da fitina tsakanin sahabbai - (Hausa)

Rabuwarkansahabbai da kumawajabcin kame baki game da wannanfitinawaddatafarutsakaninsahabbai. Manzanallahyabadalabarizaasamurabuwarkaitsakaninsahabbaiacikinhadissaimasuyawa.Wannankumabayahiddasuacikinaddinimusulinci. Abubuwandasukakaworabuwarkansahabbai Allah yahanamukutsacikinshaanininsahabbaisabodakadamuyigigarasu

Image

Bidi a acikin addinin musulinci - (Hausa)

Kaset na(1) ma anar bidi "a acikin addini da kuma sanin mahimmacinta dakuma sanin ma anar dukkan bidi a batacce koda mutane suna ganinta keikkiawace da kuma ma anarsa aharshan larabci tareda dalilai kan haka. Dagacin abinda ke jawowa allah baya karba kuwane aiki wanda za a samu lada sannan....