×
Image

Magic - (Hausa)

No Description

Image

Littafin Tuhfatul Irakiyya - (Hausa)

Yayi Magana ne akan wasu ginshikan imani da qa idodin addini da sauransu

Image

Littafin Al Ubudiyya - (Hausa)

Yayi Magana ne akan mahimmaci ubudiyya da hakikaninsa da sauransu

Image

Siffofin munafukai - (Hausa)

Siffofin dakenuna alamun munafinci wa aida yakamaci musilmi yakuladasu kuma yanisancesu.

Image

Son zuciya - (Hausa)

Hukuncin bin zuciya da azabar da allah ya tanadamasu da dalilan dakesa bin zuciya dagacikinsu raunin imani da zama tareda mutane batagari.

Image

Sihiri da bokanci - (Hausa)

Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.

Image

A Refutation To The Heresiarch - (Hausa)

No Description

Image

Hukuncin kida da waka - (Hausa)

Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.

Image

Gulma - (Hausa)

Tsora tarwa da gulma da yima musulmi kazafi da yimasa sharri da falalar hiyaye harshe.

Image

Watan Muharram - (Hausa)

Bayanine akan watan muharrm, da kuma bayanin abinda ya tabbata a shari’a da kuma wanda bai tabbata ba, kana da kuma tsoratarwa akan bidi’o’i.

Image

Hukuncin Layya - (Hausa)

Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.

Image

Hukunce-hukuncen Safa da Marwa - (Hausa)

Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.