×
Image

Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam - (Hausa)

Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

Image

Hukuncin aske kai batarada auzuriba - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .

Image

Falalar Sha’aban da kuma bidi’o’in dake cikinsa - (Hausa)

Malamin ya yi bayanine akan falalar watan Sha’aban, da kuma yadda musulmi ya kamata ya kasance a cikinsa, sannan ya yi bayanin halayan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da kuma halayan magabata a cikin watan, da kuma bidio’in da ake yi a watan.

Image

Hukunci azumi kuwana daya ko biyu kafin azumi - (Hausa)

Malan yayi bayani akan hukumcin azumin kuwana daya ko biyu kafin azumin ramada taredacewa bai halittaba da wasu Karin bayanai akan haka.

Image

Lokacin suhur da fa idodinsa a ramadan - (Hausa)

Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi

Image

mata a wata azumi - (Hausa)

bayani akan hukumce hukumcan da suka shafi musulmi a watan azumi musamman yan auwa mata

Image

Fa idodi daga hadisin ummu zarri - (Hausa)

Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama

Image

Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi - (Hausa)

Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka

Image

Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada - (Hausa)

Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,

Image

illar harshe - (Hausa)

Harshe daine daga cikin gabubuwan dan adam guda biyar,da harshene mutum yake Magana, kuma da harshene mutum yake isadda sakon zuciya ,kuma tashine yabujerewa allah yazama kafiri kokuma yazam musulmi, wannan kenuna mahimmacin harshe da hadarinsa chike furta alkairi ku sharri, sanan yayi bayani akan abubuwanda harshe yake aikatawa

Image

Sharhin littafin riyadus salihina - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe

Image

Ladubban shiga ban daki - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan Ladubban shiga ban daki da kuma ladubban biyan bukata a cikin daji da cukin gari Dakuma bayani akan anfiso musulmi ya zamanto koda yaushi cikin tsalki tareda cewa rishin tsanki baya cikin zuhudu Da wasu hukumce hukumne masu alaka daladubban biyan bukata wanda wajibine musulmi yasansu.