×
Image

Hukumcin rishin tsalki wajan bawali - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.

Image

Hukumcin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan Hukumcin yin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu Tareda cewa bai halittaba kuma idan rowan masu yawane basu canza launinsaba ko tdan tdanonsa ko iskansa ya halitta amma idan basuda yawa bai halittaba ayi alwalla ko wanka a cikinsu. Da wasu....

Image

Hukumci salla bayan masbuki - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan yin salla bayan masbuki taredacewa ya halitta mutun yabi mai nafiya salla Da wasu hukumce hukumne masu alaka dashi wanda wajibine musulmi yasansu.

Image

Hukumcin ruwanda kare ya sayya baki acikina - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukuncin rowanda kare ya sayya baki cikinshi Yayi bayani cewa wannan ruwa sunzam najasa kuma wajibine a wanke abinda yasa bakinsa aciki so ba kuwai na fako da kasa Dakuma hukumcin wankeshi da sabuni da sauransu Da wasu hukumce hukumne masu alaka das hi wanda wajibine....

Image

Hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a azumi - (Hausa)

Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka

Image

Hukuncin bawalin yariyya da yaro - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukuncin bawalin yariyya da yaro da wasu hikimomin dasukasa wanje bawalin yariyya banda na yaro dawasu hukumce hukunce masu alaka da bawalin yariyya dana yaro wanda wajibine musulmi yasansu.

Image

Tafsirin surar yusuf - (Hausa)

Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu

Image

tambayoyi kan azumi - (Hausa)

tambayoyi da amsoshi masu anfani da mahimmancin akan azumin watan ramadan wanda yakamaci kowane musulmi yasansu

Image

Hukuncin yin sammako a sallar jumaa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan falalar sammakon zuwa juma a dabayayi akan lokutta biyar kafin zuwan limami dakuma falalar yin wanka aranar juma a da sauraron hutubar liman dakuma sauran bayanai akan fadalolin sammakon zuwa juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

Falalar aswaki kafin alwalla da salla - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan falalar yin aswaki kafin kuwane alwalla da salla da kuma bayani aka wasu fa idodi yin aswaki da falalarsa dakuma sauran bayanai masu mahimmanci akan aswaki wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

Wanda yayyi shakun fitan iska acikin salla - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukumcin wanda yayyi shaka acikin sallarsa wajan fitar iska ko bai fitaba cewa bazai bar sallarshiba hassai yaji iska ko sauti tare dacewa wannan daga shaitan ne domin asalin Magana shine mutun yagina wanna akan cewa shaitan ne.

Image

Kurakuran Mahajjata - (Hausa)

malan yayi bayani akan mafi mahimmancin kura kuran da mahajjata ke fadawa acikinsu daga farkon hajji sai karshansa