×
Image

Hadarin Bara acikin musulunci - (Hausa)

Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula

Image

Tafsirin surar annisa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da....

Image

Tafsirin surar al imrana - (Hausa)

Malan yayi bayanine acikin wanga sura akan katdaita allah da kuma gaskanta annabawa da qurani da kuma mayarda martini akan shubahan ahlul kitabi nasara da kuma bayani akan hajji da hukumcin jihadi da kuma ukubar da allah yattanadawa masu hana zakka da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da....

Image

Hukuncin durkusawa ma wani - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan hukunci durkusawa ma wani ko agida ko a makaranta saboda anna ya hana durkusawa ma wanin allah

Image

Hukuncin sallah da najasa ajiki acikin mantuwa - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.

Image

Hukuncin yadda ake suna a musulinci - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.

Image

Tafsirin surar baqara - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi

Image

Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi - (Hausa)

• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan....

Image

Sharhin Littafin Sahihul Buhari Kitabul Hajj - (Hausa)

Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu

Image

Sharhin littafi iqtidaaul siratull mustaqim - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan addini musulinci da dacewarsa akowane zamani da kowane wuri, da kuma fadakarwa akan yisanta da koyi da yahudawa da kiris tuci acikin abadun su da kuma bautama wanin allah ka mar waliyyai da kabur bura da sauransu, da kuma dabi aun da aka hana musulmi....

Image

Sharhin hukunce hukuncan haj da umra - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan wajabcin haj da umra da fala larsu da siffufin haj da umara da wasu kura kurai da wasu masu haj suke fadawa acikinsu da sauran hukunce hukuncan haj da umra da wasu nasihohi ga masu niyyar haj da umra.

Image

Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani - (Hausa)

Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan....