×
Image

FAHIMTAR HAJJI -02 - (Hausa)

HUKUNCE HUKUNCAN AYUKKAN HAJJI DA ‎AUMRA DA FALALARSU DA NAU UKAN AIKIN ‎HAJJI DA WASU KURAKURAN DA WASU AL ‎HAZAI KEFADAWA ACIKINSU WANDA WAJIBINE ‎GA KOWANE ALHAJI SANINSU -02

Image

Hardace wasu ayoyi daga farkon suratu al kahf - (Hausa)

wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.

Image

gida mai cike da sa a da 10 - (Hausa)

malan yayi bayani akan yadda za a samar da gida mai cike da sa a da da sauran abu buwa masu mahimmanci.

Image

Tafsirin surar attauba - (Hausa)

surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai

Image

FAHIMTAR HAJJI -01 - (Hausa)

HUKUNCE HUKUNCAN AYUKKAN HAJJI DA ‎AUMRA DA FALALARSU DA NAU UKAN AIKIN ‎HAJJI DA WASU KURAKURAN DA WASU AL ‎HAZAI KEFADAWA ACIKINSU WANDA WAJIBINE ‎GA KOWANE ALHAJI SANINSU -01

Image

gida mai cike da sa a da 09 - (Hausa)

malan yayi bayani akan yadda za a samar da gida mai cike da sa a da da sauran abu buwa masu mahimmanci.

Image

Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam - (Hausa)

Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

Image

Fadin: subhanakal lahumma ash hadu alla ilaha illa anta astagfiruka wa atubu ilaika - (Hausa)

wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.

Image

gida mai cike da sa a da 08 - (Hausa)

malan yayi bayani akan yadda za a samar da gida mai cike da sa a da da sauran abu buwa masu mahimmanci.

Image

Kai ga aikin hajji - (Hausa)

Dan uwana dan kasa da mazauni Samun takardar izinin hajji abune Da sharia da doka suka bukata.

Image

Hukuncin aske kai batarada auzuriba - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .

Image

Rokon aljanna dakuma neman tsari daga wuta - (Hausa)

wadansu daga cikin abubuwanda shariya tayyi umarni dasu wa aida yakamaci kowane musulmi yasansu domin aikatasu.