×
Image

Hukumce hukumcan shafa akan huffi - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan shafa akan huffi Dakuma lokuttan dayahhalitta matafiyi yayi shafa acikinsu da kuma azauni dakuma bayani akan halittan shafa akan rawani da sapa . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan shafa akan huffi wanda wajibine musulmi yasansu.

Image

WATAN ALLAH ALMUHARRAM - (Hausa)

WATAN ALLAH ALMUHARRAM

Image

Hukuncin yin sammako a sallar jumaa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan falalar sammakon zuwa juma a dabayayi akan lokutta biyar kafin zuwan limami dakuma falalar yin wanka aranar juma a da sauraron hutubar liman dakuma sauran bayanai akan fadalolin sammakon zuwa juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

Falalar aswaki kafin alwalla da salla - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan falalar yin aswaki kafin kuwane alwalla da salla da kuma bayani aka wasu fa idodi yin aswaki da falalarsa dakuma sauran bayanai masu mahimmanci akan aswaki wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

Image

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA. - (Hausa)

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA.

Image

Wanda yayyi shakun fitan iska acikin salla - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan hukumcin wanda yayyi shaka acikin sallarsa wajan fitar iska ko bai fitaba cewa bazai bar sallarshiba hassai yaji iska ko sauti tare dacewa wannan daga shaitan ne domin asalin Magana shine mutun yagina wanna akan cewa shaitan ne.

Image

Yadda aljani yake shiga cikin mata - (Hausa)

Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma....

Image

Zaman aurataiyya - (Hausa)

Malam yayi bayani kan zamatakewa ta aure wanda aure sunnace ta manzon allah malm yayi bayani rukunnnan aure da kuma sharuddan aure wanda idan wadannan abubuwan basu cikaba aure bai zamo nasunnaba. Sannan yayi bayani yadda ake neman aure amusulunci sannan yaja hankalin mata yadda hanyoyyinda mace zata iya zama....

Image

Falalar matayan manzon allah (asw) - (Hausa)

Bayanin falalar matayan annabi muhamad cira da amincin allah sutabbata gareshi da iyalan gidansa da kuma matsayinsu wajan musulmi kuma yimusu biyayya yana dagacikin imani kinsu da kin yimusu biyayya kafurcine sannan baya halitta musulmi ya auri samada mata hudu yanadaga cikin abinda manzon allah yacce, sannan muyi koyi da....

Image

Mutuwar aure da abidake gawoshi - (Hausa)

Macemacen aure mi ke kawoshi kuma ya za ayi amaganceshi wanda alisafinda akai angano kashi biyar bisa koma mutuwar aure mahi yawan wadanda akesaki matanda basu huce shekara ashirinba wasu suna ganin abinda kekawowar rabuwar aure bangare uku ne ko ban garen iyaye ko bangaren mata ko bangaren miji. Sannan....

Image

hukunce hukuncen azumi 30 - (Hausa)

bayanai masu mahimmanci akan hukumce hukumcen azumi.

Image

Hukumce hukumcan Ruwa - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan Ruwa Dacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawai Dakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasa Da wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi....