Hukuncin wanda yayi amai da gangan, da kuma wanda aka tilastawa ya karye azumi
DARUSSAN VIDIYO AKAN WASU HUKUMCE-HUKUMCEN AZUMI DA KUMA ABINDA YAKE BATA AZUMI WANDA YAKE WAJIBI GA MUSULMI YASANSU. DOMIN AZUMIMMU YA AZAMO KARBABBE WAJAN ALLAH MADAUKAKI.