Hukuncin wanda ya karye Azuminsa ba tareda wani uzuri na shari’a ba
DARUSSAN VIDIYO AKAN WASU HUKUMCE-HUKUMCEN AZUMI DA KUMA ABINDA YAKE BATA AZUMI WANDA YAKE WAJIBI GA MUSULMI YASANSU. DOMIN AZUMIMMU YA AZAMO KARBABBE WAJAN ALLAH MADAUKAKI.