Hukuncin karye azumi dumin ceton wanda zai halaka, da kuma yin azumi a lokacin tsanani
DARUSSAN VIDIYO AKAN WASU HUKUMCE-HUKUMCEN AZUMI DA KUMA ABINDA YAKE BATA AZUMI WANDA YAKE WAJIBI GA MUSULMI YASANSU. DOMIN AZUMIMMU YA AZAMO KARBABBE WAJAN ALLAH MADAUKAKI.