LITTAFIN FIKIHUN AZUMI (Fikhus Siyaam)
LITTAFIN FIKIHUN AZUMI (Fikhus Siyaam): Karamin littafi ne (fanfulet) da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, wanda kuma ya ambaci muhimman mas'alolin da suka ta'allaka da azumi; na wajibi da na mustahabbi, tare da ambato lamarin yaushe aka ce makaruhi ne ayi azumi, yaushe kuma yake mustahabbi abin so (sunnah), tare da ambato muhimman hukunce-hukuncen fikihu; wadanda suka ta'allaka da zakkar fidda-kai, da kuma sallar idi.
wagga madda an tarjamata zuwa
- ئۇيغۇرچە - Uyghur
- Soomaali - Somali
- Kinyarwanda - Kinyarwanda
- नेपाली - Nepali
- ភាសាខ្មែរ - Khmer
- татар теле - Tatar
- Tiếng Việt - Vietnamese
- አማርኛ - Amharic
- தமிழ் - Tamil
- עברית - Hebrew
- Nederlands - Dutch
- മലയാളം - Malayalam
- polski - Polish
- Русский - Russian
- Bi zimanê Kurdî - Bi zimanê Kurdî
- тоҷикӣ - Tajik
- eesti - Estonian
- پښتو - Pashto