×
Image

GIMSHIKAI SHIDA MASU GIRMA - (Hausa)

Mawallafin littafin ya ambaci wadansu gimshikai guda shida, kuma ya yi bayanin abinda ya shafi hakkin Allah akan bayinsa da kuma cewar shi Allah ya umarce su ne da kadaitashi, kuma ya hana su su rarraba ya umarce su da hadin kai, kuma ya maida martini ga rudanin da makiya....

Image

Akidar Limaman Mazhabobi Hudu -Allah ya yarda da su - - (Hausa)

Wannan wani littafi ne takaitacce kuma cikinsa akwai abinda ya wajaba Mutum ya sanshi kuma ya kudurce shi na abubuwan da suka shafi kadaita Allah, da kuma Tushen Addini da wasu abubuwan da suke da alaka da shi wadanda aka samo su daga litattafan Tauhidi na Manyan Malaman Mazhabobin nan....

Image

Tafsirin suratul fatiha - (Hausa)

Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu na shirka ko tsafe tsafe da wasu lamurra dake wajibine musulmi yasan idan an saurari wannan tafsiri na malan.

Image

Falar Sahabbai - (Hausa)

dadaraja ta sahabainaannabisannanwayesahabisahabi shine wandayayiabukata da annabiyayiimanidashiharmutuwakumawajibinemusulmiyasandarajasuyagirmamasudayimusuadu a sannanallahyayardadasukumagabadayansuyanajannane. Sunbadagudunmuwarsuwajanyadaaddininsannanyaambaciakidaahlissunna game da sahabbai. Da kumaakidarrafidawayan chi" a game da sahabbaisannanyabayyanafalalarabubacarsiddik(RA).

Image

Siffar sallar manzon allah - (Hausa)

Siffar sallar manzon allah

Image

Haram cin kashe war ra yuwa - (Hausa)

Haram cin kashe war ra yuwa

Image

QUR ANI NA KOYO - 114 - (Hausa)

KOYON AL QUR ANI MAI GIRMA

Image

Hukuncin tawassali da aiki da sunayan allah da manzonsa - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan halaccin tawassali da allah da kuma ayukan nagari na zahiri da batini dakuma yin tawassali da sonda mutun yakewa annabi

Image

QUR ANI NA KOYO - 113 - (Hausa)

KOYON AL QUR ANI MAI GIRMA

Image

QUR ANI NA KOYO - 112 - (Hausa)

KOYON AL QUR ANI MAI GIRMA

Image

Hukuncin tsanatawa acikin addini - (Hausa)

Malan yayi bayani ne akan tsoratarwa akan tsanatawa acikin addini cewa wanna shikekawo fita a tafarkin annabi da kuma wajabcin riko da sunna monzon allan .