×
Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(ASIRI) 2/7# - (Hausa)

Yayi Magana (ASIRI) ,da makoman duk wanda yake yinsa ko anfanidashi anan kuniya da lahira

Image

TSARKI DA YADDA AKE YINSA - (Hausa)

Yayi Magana ne akan TSARKI DA YADDA AKE YINSA

Image

Hukunce-hukuncen Dawafi - (Hausa)

Bayanai ne da sukashafihukunce – hukuncenDawafi da kumanau’ukansa dasharuddanyinsada ladubbansa, da kumazikiran da akeyi a ciki.

Image

ABUBUWAN DA SUKE KAWO BA’ADIYYAH A CIKIN SALLAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan abubuwan da suke kawo ba adiyyah a sallah wanda wajibine kowane musulmi yasansu kuma yakiyayesu.

Image

HUKUNCE-HUKUNCEN KIRAN SALLAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan ma anar kiran sallah da lokutan da ya halitta akira sallah da kuma hukunci wanda ke cikin masallaci alokacin kiran sallah da mahimmacinsa amusulinci.

Image

ABUBUWAN DA SUKE KAWO KABALIYYAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan abubuwan da suke kawo kabliyyah a sallah wanda wajibine kowane musulmi yasansu kuma yakiyayesu.

Image

LOKUTAN SALLAH - (Hausa)

Malan yayi bayani akan lokuttan kowane sallah dakuma lokuttan da akayi hani sallah acikinsu da yadda musulmi zan gane shigan lokacin sallah .

Image

HUKUNCIN HADA SALLOLI BIYU - (Hausa)

Malan yayi bayani akan lokutan da addini ya halasta hada salloli biyi da kuma yadda ake hadawa da sallolinda ake hadi tsakaninsu da dalilan dakesa ahada tsakanin salloli biyu.

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Yiwa Mace Mumina Kazafi)7/7# - (Hausa)

Yayi Magana ne (Yiwa Mace Mumina Kazafi) ,da kuma haramcin yin haka da azaban da allah yatanada wamaiyin haka

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Juya Baya A Lokacin Yaki)6/7# - (Hausa)

Yayi Magana ne (Juya Baya A Lokacin Yaki) ,da kuma haramcin yin haka

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Cin Dukiyar Maraya)5/7# - (Hausa)

Yayi Magana ne (Cin Dukiyar Maraya) ,da kuma azaban da allah yatanadawa mai cin kukiyar maraya

Image

Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa(Riba/Kudin-ruwa)4/7# - (Hausa)

Yayi Magana ne akan (Riba/Kudin-ruwa). ,da haramcinta da dalilai akan haramcita da sauransu