Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 06 ] Bangaran Ladubban Musulunci

أعرض المحتوى باللغة العربية anchor

1

Tambaya ta 9. Ka ambaci ladubban neman Ilimi.

516.88 KB MP3
2

Tambaya ta 8. Ka ambaci ladubban rashin lafiya, da kuma ziyarar marasa lafiya.

895.19 KB MP3
3

Tambaya ta 7. Mene ladubban abin cin bako da kuma bakunta?

679.36 KB MP3
4

Tambata ta 6. Menene Ladubban Maƙoci?

696.87 KB MP3
5

Tambaya ta:: 5 Ya yakamata in kasance tare da sauran 'yan uwa na da kuma abokaina na?

1.03 MB MP3
6

Tambayata 3. Ya ladabi yake tare da iyaye?

838.18 KB MP3
7

Tambaya ta 4. Yaya zan sadar da zumunci?

407.74 KB MP3
8

Tambaya ta 2. Ta yaya ladabi zai kasance tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -?

537.24 KB MP3
9

Tambaya ta 1. Ta yaya ladabi zai kasance tare da Allah - maɗaukakin sarki -?

523.39 KB MP3
10

Gabatarwa

233.45 KB MP3

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Ladubban Musulunci ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

nau o, i