Hukuncin wanda yacci ko yasha a mantuwa ga azumi
أعرض المحتوى باللغة العربية
Malan yayi bayani akan wanda yacci ko yasha a azumi tareda da cewa ba komai akansa zai karasa azuminsane Dakuma wanda yasadu da iyalinsa acikin mantuwa da sauran abubuwa masu alaka da mantuwa.