Hukuncin kida da waka
أعرض المحتوى باللغة العربية
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.