Sharhin littafin siyamu Ramadan
أعرض المحتوى باللغة العربية
Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.