Tafsirin surar attauba
أعرض المحتوى باللغة العربية
surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai