translation wallafawa : Muhamad Awal Albani Zariya
1

Haila larurar mata 3

49 MB MP3
2

Haila larurar mata 2

49.3 MB MP3
3

Haila larurar mata 1

49.3 MB MP3

Malam yayi bayanin kashe kashen jinin haila, da kuma ya ake gane jinin haila , sannan yaushene idan mace taga jinni yana fitomata a gabanta za ’acemasa jinin haila,sannan yayi bayani bambancin jinin haila, dakuma sabobbanda kesawar haka din,shine kamar yanayi , misali garinda keda ni ima yanayin tasiri na babancin haila, hakama garinda keda sanyi ko zafi , yana yin tasiri, wannan kesawar hukuncin yasha bamban.

nau o, i