translation wallafawa : Jafar Mahmud Adam
1

Hukumcin yin wanka aranar jumaa

17.7 MB MP3

Malan yayi bayanine akan hukumcin yin wanka aranar juma a dakuma cewa yin haka mustahabbine ga kowane musulmi kafin yaje juma a dakuma yin ado a ranar, dakuma wasu bayanai akan wankar ranar juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

nau o, i