translation wallafawa : Muhamad Awal Albani Zariya
1

Bidi a acikin addinin musulinci 2

56.67 MB MP3
2

Bidi a acikin addinin musulinci 1

56.67 MB MP3

Kaset na(1) ma anar bidi "a acikin addini da kuma sanin mahimmacinta dakuma sanin ma anar dukkan bidi a batacce koda mutane suna ganinta keikkiawace da kuma ma anarsa aharshan larabci tareda dalilai kan haka. Dagacin abinda ke jawowa allah baya karba kuwane aiki wanda za a samu lada sannan duk wanda yakoyi dan bid a yanada kamishon laifinsa Kaset na(2)sabubbanda kekawo kirkira bidi a cikin addinin musulunci da kuma hadarinda ke cikin bidi a da kum nisantar yan bidi a.

nau o, i