Hukuncin durkusawa ma wani
أعرض المحتوى باللغة العربية
Malan yayi bayani ne akan hukunci durkusawa ma wani ko agida ko a makaranta saboda anna ya hana durkusawa ma wanin allah