translation wallafawa : Jafar Mahmud Adam
1

Fatawan malan jafar 09

27 MB MP3
2

Fatawan malan jafar 08

23.1 MB MP3
3

Fatawan malan jafar 07

26.6 MB MP3
4

Fatawan malan jafar 06

32.3 MB MP3
5

Fatawan malan jafar 05

32.6 MB MP3
6

Fatawan malan jafar 04

20.3 MB MP3
7

Fatawan malan jafar 03

32.5 MB MP3
8

Fatawan malan jafar 02

64.8 MB MP3
9

Fatawan malan jafar 01

27.7 MB MP3

– 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . – 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu . – 3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu. – 4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu. – 5- Hukuncin mu a lama da bankunar riba ,da wajabcin barin geme, da wajabcin hijabi gamace yayin balaganta. – 6- Hukuncin zuwa mata masallaci ,da hukuncin shiga mata a rediyo da talavijin bada karatu , da mahimmacin iklasi . – 7- Hukuncin a dalci sakani yara , da hukuncin mayarda sallama ga kafiri , da hukuncin gojin jinni kafin aure. – 8- Hukuncin salatul faith ,da kuma hukuncin iyaye suhana yariyya aure, da hukuncin gayyatar arne buda baki a azumi. – 9- Hukuncin fita tsiraici ga mace ,da hukuncin kadaituwa da mace cikin mota ko hawa saman babur ,da wasu hakkokin makobtaka.

nau o, i