Dai daita sahu a sallah
أعرض المحتوى باللغة العربية
Hukuncin dai daita sahu asallah da wasu kurakurai da wasu masu sallah kefadawa aciki wanda wajibine ga musulmi yasansu.