translation wallafawa : Malan Aliyu Muhammad Sadisu
1

Sharhin littafin tahawiyyah 10

37.91 MB MP3
2

Sharhin littafin tahawiyyah 09

51.9 MB MP3
3

Sharhin littafin tahawiyyah 08

41.96 MB MP3
4

Sharhin littafin tahawiyyah 07

57.54 MB MP3
5

Sharhin littafin tahawiyyah 06

61.49 MB MP3
6

Sharhin littafin tahawiyyah 05

66.1 MB MP3
7

Sharhin littafin tahawiyyah 04

56.45 MB MP3
8

Sharhin littafin tahawiyyah 03

71.59 MB MP3
9

Sharhin littafin tahawiyyah 02

51.09 MB MP3
10

Sharhin littafin tahawiyyah 01

61.8 MB MP3

Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.

nau o, i