Sifar Sallah
أعرض المحتوى باللغة العربية
Ɗabbaƙawa a aikace a taƙaice na kaifiyyar aiwatar da sallah, domin mu bauta wa Allah bisa basira kuma sallarmu ta kasance mai cikar rukunai da sharuɗɗa.