Siffar alwala
أعرض المحتوى باللغة العربية
Ɗabbaƙawa a aikace da ke bayanin yadda siffar alwala taka daki-daki, yana da matuƙar muhimmanci saboda alwala sharaɗi ce na ingancin sallah.