Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 03 ] Bangaran Tarihin Annabi

أعرض المحتوى باللغة العربية anchor

1

Tambaya ta 5. A wanne gari aka haifeshi?

106.4 KB MP3
2

Tambaya ta: 6. Su waye suka shayar dashi kuma suka reneshi bayan mahaifiyarsa?

241.19 KB MP3
3

Tambaya ta 7. Yaushe babar shi ta rasu?

195.17 KB MP3
4

Tambaya ta 8. Waye yareneshi bayan mutuwar kakansa Abdulmuɗallabi?

227.34 KB MP3
5

Tambaya ta : 9 Yaushe ne yayi tafiya tare da baffansa zuwa Sham?

204.95 KB MP3
6

Gabatarwa

256.26 KB MP3
7

Tambaya ta 1. Mecece Nasabar Annabin mu Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agareshi -?

526.66 KB MP3
8

Tambaya ta 2. Menene sunan mahaifiyar Annabin mu - tsira da amincin Allah su tabbata agareshi -?

184.99 KB MP3
9

Tambaya ta 3. Yaushe ne babansa ya rasu?

237.12 KB MP3
10

Tambaya ta: 4. Yaushe akan haifi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agareshi -?

196.4 KB MP3

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Tarihin Annabi (Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata Agareshi ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

nau o, i