Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 05 ] Bangaren Hadisi

أعرض المحتوى باللغة العربية anchor

1

Tambaya ta 14. Ka ƙarasa Hadisin : "Wanda ya karanta wani harafi daga littafin Allah...", sannan ka ambaci wasu daga faidojin sa

1.82 MB MP3
2

Tambaya ta 10. Ka ƙarasa wannan Hadisin: " Ku sauara, lallai a cikin jiki akwai wata tsoka...", kuma ka ambaci wasu daga cikin fa'idojin sa

1.75 MB MP3
3

Tambaya ta 11. Ka ƙarasa Hadisin: "Wanda ƙarshen maganarsa ta barin duniya ta kasance "La'ilaha illallahui...", kuma ka ambaci wasu daga cikin faidojin sa

1.49 MB MP3
4

Tambaya ta 12. Ka ƙarasa Hadisin: "Mumini bai zama mai yawan suka ba, kuma ba mai yawan tsinuwa ba ne..." Da wasu daga cikin faidojin sa

1.55 MB MP3
5

Tambaya ta 13. Ka ƙarasa wannan Hadisin: "Yana daga kyawun Musuluncin mutum, barin sa abin da babu ruwan sa...", kuma ka ambaci wasu daga fa'idojin sa

1.53 MB MP3
6

Tambaya ta 6. Ka ƙarasa Hadisin: "Dayanku bazai yi imani ba har sai na kasance mafisoyiwa a gare shi..." kuma ka ambaci wasu daga cikin faidojin Hadisin

1.59 MB MP3
7

Tambaya ta 7. Ka ƙarasa Hadisin: "Dayanku bazaiyi imani ba har sai ya so wa ɗan'uwan sa...', kuma ka ambaci wasu daga cikin faidojin Hadisin

1.4 MB MP3
8

Tambaya ta 8: Ka ƙarasa Hadisin: "Na rantse da wanda raina yake a hannun sa..." sannan ka ambaci faidojin sa

1.21 MB MP3
9

Tambaya ta 9. Ka ƙarasa Hadisin: "Babu dabara babu ƙarfi, sai ga Allah...", kuma ka ambaci wasu daga fa'idojin sa

1.47 MB MP3
10

Tambaya ta 2. Ka ƙarasa Hadisin "Wanda ya kago a wannan al'amari namu...", Kuma ka faɗi wasu daga cikin fa'idojin sa

1.63 MB MP3
11

Tambaya ta 3. Ka ƙarasa Hadisin: "Wata rana mu muna zaune a wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agareshi -..." kuma ka ambaci wasu daga fai'dojin sa.

7.52 MB MP3
12

Tambaya ta 4 Ka ƙarasa Hadisin: "Mafi cikar muminai a imani ...", sannan ka ambaci faidojinsa

1.55 MB MP3
13

Tambaya ta 5. Ka ƙarasa Hadisin: "Wanda ya rantse da wanin Allah...", kuma ka ambaci wasu daga cikin fa'idojin sa

1.28 MB MP3
14

Gabatarwa

488.09 KB MP3
15

Tambaya ta 1 Ka ƙarasa wannan Hadisin: "Kaɗai dukkanin ayyuka basa tabbata sai da niyyoyi...", kuma ka ambaci fa'idojin sa

2.6 MB MP3

Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: (Hadith) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

nau o, i