Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi

أعرض المحتوى باللغة العربية anchor

translation wallafawa : Jafar Mahmud Adam
1

Kaset na (10) babinda yakumshi wani abu na makaruhi acikin sallah

14.6 MB MP3
2

Kaset na (8) hukumcin jinin haila dakuma yazata bambanta tsakanin jinin haila dawanda bashiba

16.5 MB MP3
3

Kaset na (9) babinda yake Magana dangane da sallah da hukumce hukucenta da kuma lokotan sallah

5.1 MB MP3
4

Kaset na (7) yana maganane dangane da hukuncin yin taimama dakuma yaushe ake shara atta yin taimama

21.2 MB MP3
5

Kaset na (6) yana Magana dangane da hukuncin yin wankan janaba, kuma yaushe mutum yake wajaba gareshi yin wankan janaba

3.1 MB MP3
6

Kaset na (5)babinda yake Magana akan huffi ko abin yayi kama dashi da kuma hukumcin maziyi idan yafitoma mutum

18.6 MB MP3
7

kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi

23.3 MB MP3
8

kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali

28.8 MB MP3
9

Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban

32.4 MB MP3
10

Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada

26.2 MB MP3

• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali • kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.

nau o, i